iqna

IQNA

mahmud abbas
Tehran (IQNA) Shugaban Falastinawa Mahmud Abbas ya gargadi Isra’ila da kuma Amurka, kan yunkurin mamaye wasu sabbin yankuna na falastinawa gabar yamma da kogin Jordan tare da hade su da yankunan da Isra’ila ta mamaye.
Lambar Labari: 3484726    Ranar Watsawa : 2020/04/20

Bangaren kasa da kasa, Matakin shugaban Amurka Donald Trump na ayyana Qudus a hukumance babban birnin yahudawan mamaya na Isra'ila na ci gaba da shan suka daga kasashen duniya, in banda mahukuntan yahudawan da suka bayyana matakin a mastayin wani babban abun tarihi.
Lambar Labari: 3482178    Ranar Watsawa : 2017/12/07